Assalam mai karatu barka da zuwa shafin nan namu mai albarka, Dafatan kuna jin dadin kasancewa damu.
Yau kuma na kawo muku wani template ne mai kyau Wanda zaku sauke kuma Ku Dora shi akan blogger site din Ku a kyauta.
Karanta wannan: Abubuwa 3 da zakayi kafin kayi apply na google adsense
Kana Neman Seo da visitors a shafin ka na blogger?
Wannan template zai taimaka maka matukar, Yi kokari ka sauke ka gwada ka gani.
Wannan template yana da matukar muhimmanci musamman ga bloggers masu tasowa saboda yana kayatarwa ta yadda duk Wanda ya ziyarci shafin ka zai sake jin marmarin dawowa.
Karanta wannan: Websites guda 11 wadanda zaka samu hotuna kyauta don dorawa a blog site
Features na Sora Seo template
Yana da features masu kyau sosai abun sai Wanda ya gani, ga kadan daga cikin features na shi a Wannan hoto dake kasa.
Don sauke Wannan template kai tsaye shiga nan. Download Now
Bayan ka sauke kawai ka Dora a blog don an Riga an yi extract din shi.
Kuci gaba da kasancewa damu don samun rubuce-rubucen mu masu amfanarwa
Wannan rubutun ya amfanar?
Baiyana mana ra'ayin Ku a comment.
Yi subscribe da email na Newsletter namu don samun sabbin rubuce-rubucen mu kai tsaye ta email.
Turawa abokan kila ko zasu amfana.
Facebook: YI LIKE A SHAFINMU NA FACEBOOK
Whatsapp: ZAKA IYA BIYOMU TA WHATSAPP
Twitter: YI FOLLOWING DINMU A SHAFINMU NA TWITTER
Instagram: YI FOLLOWING DINMU A SHAFINMU NA INSTAGRAM
Call & Message: +2349036117711
Tags:
BLOGGING
