Assalamualaikum, barkanmu da wannan lokaci, barkanmu da sake haduwa daku a cikin wannan shafi
Karanta wannan: Yadda ake canza password na facebook
A yaune zamuyi maku bayani akan yanda zaka maida sunanka na facebook account dinka ya koma qwara daya tal.
Kamar dai yanda kuka sani facebook basu bari, ko kuma ince basu yarda sunanka ya koma kwara daya, sai dai guda biyu ko uku ko hudu, to amma daga yanzu idan ka karanta wannan posting din da kyau zaka iya mayar da sunanka na facebook ya zama daya.
duk da dai nasan wasu mutane da yawa a facebook sun san yanda akeyi, to amma nasan cewa wasu basu sani ba.
To atakaicen takaitawa dai kada na cikaku da surutu, ga yanda bayanin yake dalla-dalla
Karanta wannan: Manyan abubuwan da yakamata ka sani kafin kayi apply na adsense
Sauke Free Sora SEO template na Blogger
Yadda za kasa password wa applications dake kan wayar ka
Yadda zaka kirkiri Gift android application da wayar ka
Da farko dai inaso kasan cewa ba'a yi da karamar waya, Misali ba'a canza suna ya koma guda daya a facebook da qaramar waya
Abin da nake nufi ya zama dole sai kanada waya kirar android, da makamantansu sannan zaka iya yin hakan
Sannan kuma koda ma kanada babban waya ma, sai kana da application kamar irinsu Chrome, ko firefox, ko mozilla, da dai sauran makamantan irin wadannan application din
Bayan ka tanaza abubuwan da nayi maka bayani, sai ka shiga cikin application din da kake browser din dashi, bayan ka shiga, sai ka duba sama barayin hagu zakaga wata sarka, sai ka taɓa gurin, bayan ka shiga sai kaɗanyi qasa kaɗan, zakaga "Setting"
Wato abinda nake nufi ka shiga "Setting" na application ɗin da kakeyin browser ɗinka.
Bayan ka shiga, saika shiga "proxy addresd" bayan ka shiga, sai ka canza shi zuwa 119.235.16.41 ko kuma ka sanya wannan 114.6.15.154 ko kuma wannan 112.215.10.74 sannan kuma wajen "port" sai ka sanya "8080"
Bayan ka gama sai kayi saving ɗinshi, bayan kayi saving ɗinshi, sai kayi Login na facebook account ɗinka, sai sai kaje wajen canza yare na facebook,, idan yaren da yake kan facebook ɗinka English ne, to sai ka canza yaren zuwa yaren "Bahasa indonesia" bayan ka canza yare zuwa yaren Bahasa indonesia"
Sai kaje wajen da ake canza suna a facebook, sai ka goge sunanka na qarshen sai ka bar na farkon.
Karanta wannan: Abubuwa 3 da zakayi kafin ka nemi apply na adsense
Yadda ake canza password na facebook cikin sauki
How computer is working?
Kowa zai iya zama blogger?
Hanyoyi guda 8 da zaka bi domin koyon engineering
Websites guda 11 wadanda zaka samu hotuna kyauta don dorawa a blog site
Lura:
Kada kayi haka dole sai kaje "Setting" na application din da kake amfani dashi ka canza proxy ka sanya wanda nabaka,
Sannan kuma ka tabbatar application din da zakayi amfani dashi ba qarami bane, ka tabbata application din sune irinsu "Chrome, Mozilla, Firefox, da dai sauran makamantan irinsu
Sannan kuma ka tabbatar ka canza yaren facebook dinka zuwa "Bahasa Indonesia"
Dafatan an fahimci wannan darasin namu
Sannan idan kana da tambaya sai ka ajemana tambayarka a comment
Facebook: YI LIKE A SHAFINMU NA FACEBOOK
Whatsapp: ZAKA IYA BIYOMU TA WHATSAPP
Twitter: YI FOLLOWING DINMU A SHAFINMU NA TWITTER
Instagram: YI FOLLOWING DINMU A SHAFINMU NA INSTAGRAM
Call & Message: +2349036117711

Tags:
Facebook