Nayi bayanin yadda ake kirkiran android application na hotuna da wayar android a darasin mu na farko, yanzu kuma zan yi muku bayanin yadda ake kirkiran android application na gift kamar Happy birthday da makamantan su.
Sai dai baza ka fahimci Wannan darasin ba har sai ka karanta darasin mu na farko ka sauke application da muke amfani dashi wato APK creator hakan ne zai baka daman fahimtan wannan darasin Dari bisa Dari.
Don karanta darasin mu na farko Shiga nan bayan ka shiga ka karanta sai kabi link din da muka bayar a wancaan darasi ka sauke application din da muke amfani dashi.
Kamar yadda nayi bayani a wancan darasin, application guda uku ake kirkira da APK Creator; App na hotuna, gift app da kuma Application na wall paper.
Karanta wannan: Manyan abubuwa 5 da ya kamata ka sani kafin fara blogging
Hanya mai sauki da ake kirkiran android application na Gift
Bayan ka shiga ka karanta darasin mu na farko kuma ka sauke application da muke aiki dashi (APK creator) sai ka;-
- Shiga APK creator
- Create a gift APK
- Rubuta sunan app da zaka yi
- Ka zabi icon na App din Ka sai kayi Next
Zabi Background image kayi nextSai ka zabi irin gaisuwan da za kayi misali happy birthdayKa zabi music da kake so ya fara da zaran an shiga application dinZa kaga picture 1 har zuwa picture 3, zaka iya chanja hotunan ta hanyar taba kai sai ka dauko hoto daga kan wayar ka.Ka danna finishBayan ya nuna maka succeed sai kaje view za kaga application daka kirkira sai ka taba kai kayi install nan take zai sauka a kan wayar ka.
Karanta wannan: Websites Guda 11 wadanda zaka samu hotuna kyauta don dorawa a blog site
Ka samu wata tangarda?
Baiyana mana tsokacin ka a comment box.
Facebook: YI LIKE A SHAFINMU NA FACEBOOK
Whatsapp: ZAKA IYA BIYOMU TA WHATSAPP
Twitter: YI FOLLOWING DINMU TA TWITTER
Instagram: YI FOLLOWING DINMU TA INSTAGRAM
Call & Message: +2349036117711
Tags:
ANDROID
