Barka da zuwa shafin dake taimakon al'umma da wayar da kan su game da abubuwan da suka shafi yanan gizo, da fatan kuna jin dadin kasancewa damu.
Ga masu bibiyan Wannan shafi sun San cewa a koyon kirkiran android application Wannan shine darasi na uku wato kirkiran wall paper android application.
Karanta wannan:
Yadda zaka kirkiri Gift android application da wayarka
Yadda ake kirkiran android apiction na Gallery da wayar android
Akwai bayanai da muka yi a baya musamman darasi na farko Wanda muka koyar da yadda ake kirkiran android application na hotuna, kafin ka fahimci Wannan darasi sai ka karanta wancan na farkon saboda a cikin shine na bayar da link na Application da muke amfani dashi wato APK creator.
Cikin application guda uku da ake kirkira da APK creator babu Wanda ya kai na wall paper sauki amma duk Wanda ya gwada zai tabbatar da hakan.
Yadda ake kirkiran android application na wall paper (Wall paper android application)
Bayan ka karanta darasin mu na farko kuma ka sauke APK creator sai kabi wadannan matakai dake kasa;
Shiga kan APK creatorShiga create Wall paper APKKa rubuta sunan application da kake kirkira a gurin live wall paperSai ka rubuta sunan wall paper da kake kirkira a inda a ka rubuta My live wall paperSai kayi takaitaccen bayani a kan wall paper (wall paper Description).
Za kaga wani hoto a kasa sai ka taba kan shi ka dauko hoton da kake so ya kasance a background na application din Ka.Danna create APKBayan ya nuna maka succeed sai ka taba closeShiga View, za kaga app daka kirkira sai ka taba kan shi kayi installing.
Bayan ya kammala zai sauka a kan wayar ka, Wannan shine darasinu na karshe a kan APK creator
Karanta wannan: Yadda za kasa password wa applications dake kan wayarka
Ka amfana?
Ci gaba da kasancewa damu don samun zafafan rubuce-rubucen mu masu alaka da Wannan.
Turawa abokan ka don su amfana.
Facebook: YI LIKE A SHAFINMU NA FACEBOOK
Whatsapp: ZAKA IYA BIYOMU TA WHATSAPP
Twitter: YI FOLLOWING DINMU TA TWITTER
Instagram: YI FOLLOWING DINMU TA INSTAGRAM
Call & Message: +2349036117711
Tags:
ANDROID
