Ilimi a Bangaren Engineering shine ilimin da yafi kowanne ilimi tasiri wajen taimakawa rayuwa da samun kudi. Duk kasar da ta fiku yawan Engineers ko garin da ya fi ku yawan Engineers ko yankin da ya fi ku yawan engineers to ya shaga gaban ku ta ko ina, kuma dole ku zama kamar bayin wannan yankin.
Kasashe irinsu America, Russia, China, France da su Iran duk da yawan Engineers suke alfahari kuma da haka suka samu cigaban da suke dashi yanzu. Sannan aduk inda kake babu yadda zaka iya rayuwa a duniya ba tare da taimakon Engineers ba.
Idan har kayi karatu a bangaren Science, kuma kana bukatar karantar Engineering, wannan rubutun zai taimaka maka wajen yanke shawarar abinda ya kamata ka karanta a bangaren Engineering.
1. CIVIL ENGINEERING:
Ilimin kimiyya ne dake koyar da yadda ake tsara garuruwa, gidaje, hanyoyi, gadoji da DAM bisa ka'ida da inganci gami da adon zamani. Idan kana so ka dinga samun kwangilar yin gida je ko kanaso kayi aiki a kamfanin dake yin hanyoyi to wannan course din shi kake bukata.

2. BIOMEDICAL ENGINEERING:
Ilimi Kimiyya ne da ke koyar da bincike game da kwayoyin halitta kwayoyin cututtuka da duk abinda ido baya iya gani da ya shafi gangar jikin dan Adam. Biomedical Engineers sune ke samar hanyoyin yakar cututtuka da hanyoyin inganta kwayoyin halittar gangar jiki. Suna taimakawa sosai wajen samar da magunguna a asibitoci. Idan kana so ka iya samar da magunguna to wannan ne ya dace da kai.

3. ELECTRICAL ENGINEERING:
Ilimin kimiyya ne da ke koyar da samar da dukkanin abinda ya shafi wutar lantarki. MISALI : Wutar lantarki, starlight, Robotics, motoci, computers da dukkanin abinda ya shafi wutar lantarki. Duk abinda ka gani ana amfani wanda yake aiki da wutar lantarki Electrical Engineers ne suka taimaka aka yi abin. Idan ka karanci wannan zaka iya aiki a ko ina matukar abinda ake yi yana aiki da wutar lantarki.

4. AEROSPACE /AERONAUTICAL ENGINEERING:
Ilimin kimiyya ne da ke koya yadda ake kera Rockets, jiragen ruwa, jiragen Sama da makamai masu linzami. Duk inda kaga Rockets wanda ake zuwa duniyar wata a cikinsa, jirgin ruwa, jirgin sama, motoci, Nuclear da bindigogi duk AEROSPACE /AERONAUTICAL ENGINEERS ne suka kera ko suka taimaka aka kera. Idan kana bukatar kera jirgin sama ko aiki a kamfanin to wannan ne ya dace da kai.
Read More: Yadda ake whatsapp biyu a waya daya
Yadda ake kirkiran android application na Gallery da wayar android
Yadda ake canza password na facebook cikin sauki
Yadda zaka kirkiri account a Bulk Sms domin yin kasuwanci
Idan na chanja template adsense dina zai samu matsala?
Manyan abubuwa 5 da yakamata ka sani kafin fara Blogging
Yadda waya take tura sakon kira zuwa wata wayar har ayi magana
Yadda zaka bude Email address a 2020 (Google account)

5. MECHANICAL ENGINEERING:
Ilimi kimiyya ne da ke koyar da yadda ake kera kayan masarufi da kayan more rayuwar da muke amfani dasu. Fridge dake sanya ruwa sanyi, coolers da muke aje abinci don kada yayi sanyi, kayan aikin da muke amfani dasu a kamfanoni da shaguna, kayan da muke amfani da su a gida, reza, almakashi, bokiti, machines da duk abinda zaka je kasuwa ka siyo wanda kasan wani kamfani ne ya kera to mechanical engineering sune suka yi ko suka taimaka aka yi. Idan kana bukatar aiki a duk kamfanin dake kera wani abu to wannan course din shi ya dace da kai.

6. MINING ENGINEERING:
Ilimin kimiyya ne dake koya yadda ake bincike da hako albarkatun kasa (Natural Resources) tun daga kan zinari, karafuna, man fetur cements. Idan kana bukatar aiki a Kowacce irin Refinery to wannan zaka karanta.

7. CHEMICAL ENGINEERING:
Ilimin kimiyya ne dake koyar da bincike ko kera duk abinda ya shafi tace mai, ruwan battery, sinadarin da ake boms, Robobi, ashana da dukkanin abinda ka sani wanda yake amfani da Chemicals (Sinadari) to Chemicals Engineers sune suke yi ko suka taimaka aka yi. Idan kana so ka iya kera Bom, battery, man shafawa, robobi, kayan sayawa hatta kudaden da muke kashewa ko kana bukatar aiki a inda ake kerawa to wannan course din shi ya dace da kai.

8. COMPUTER ENGINEERING:
Ilimin kimiyya ne da ke koyar da yadda ake kerawa ko sarrafa duk abinda ya shafi computer. Idan kana so ka iya kera computer, wayoyin hannu, Bluetooth, wireless da Network wannan zaka karanta.

Da fatan kuna jin dadin kasancewa da wannan shafin mai albarka.
Tags:
Education