Maraba da sake shiguwa wannan shafin nawa, ayaune zankawo hanyoyin da layin Airtel suka fitar wanda zaka iya siyan Data a cikin sauki, Ba tare da kasha wata wahala ba.
Layin Airtel dai yana daya daga cikin layikan sadarwa wanda muke amfani dashi a Nigeria, kamar yanda kuka sani a wannan lokacin siyan Data yanada Matuqar amfani, Shi Data daban, kudin Kira ma daban,
Data shine muke siye domin shiga yanar gizo.
Shikuma kudin kira shine wanda muke yin amfani dashi idan zamu Kira wani
nayi maka wannan bayanin ne saboda in fahimtar dakai cewa kada kaga kana da kudin Kira a layin ka kace zakayi Browsing dashi
koda kuwa kayi hakan to bazaiyi bude maka ba, saboda dole sai kana da Data.
Data shine mukeyin amfani dashi wajen shiga Intanet (kamar irinsu Google, ko kuma wajen yin Downloading na wani Abu a intanet ko kallon bidiyo A YouTube) Dukkanin su bazai yiwu ba sai kanada Data a cikin wayarka
shiyasama a halin yanzu kowani layin sadarwa sun fitar da Tsarin Siyan Datan su .
Ba tare da bata lokaci ba ga Tsarin Siyan Data a layin Airtel :
Karanta Wannan : Hanyoyi 3 dazaka gane inda wayar ka take bayan tabace ko ansace
> Siyan Datan 25Mb akan N50
Zaka iya siyan Datan 25Mb akan N50 kacal, idan kanada bukatar siye, sai ka Danna Wannan Code din a fuskar wayar ka *141*50#, da zaran kadanna zasu baka Datan 25Mb, Sannan kuma shi wannan Datan Kwana daya kawai yakeyi, idan kabari ya wuce kwana Daya to zaiyi Expired, kaga zaka iya yin awa Ashirin da hudu (24 hours) kana more Datar ka
Karanta Wannan : Yyadda zaka maida sunanka na facebook ya zama guda daya
> Siya Datan 75Mb akan N100
zaka iya siyan Data na 75Mb akan N100 kacal, idan kanada bukatar siyan Datan na 75Mb akan N100 sai kadanna *141*100#, zakaga sun baka 75Mb a cikin layin wayarka, shima wannan kwana dayane kawai zaka iya yi kana amfani dashi, idan kabari ya wuce kwana daya to zaiyi expired.
> Siya Datan 200Mb akan N200
Zaka iya siyan Datan 200Mb akan N200 kacal batare da wata matsala ba, Domin siye sai ka Danna *141*200# a cikin layin ka na Airtel, zakaga sun baka 200Mb., Sannan shikuma wannan zai iya kaimaka har kwana uku (72 hours) kana more Datar ka, bazaiyi expired ba har sai yakai kwana uku(3 days), Indai ba Kai bane ka cinye abinka Kafin kwana ukun ba.
Karanta Wannan : Yyadda zaka kirkiri account a Bulk SMS domin yin Kasuwanci.
> Siya Datan 1GB akan N300
Zaka iya siyan Data har 1GB akan N300 Kacal
domin siye sai ka Danna *141*354#
sai dai kuma Wannan tsarin kwana daya (24 hours) kawai yakeyi, kaga kuwa anan sai kayi kokari kasan abinda zakayi dashi Kafin kwana daya (1 day), idan kuma kabari ya wuce kwana daya (24 hour) to zaiyi expired.
> Siya Datan 350Mb akan N300
Haka zalika zaka iya siyan Datan 350Mb akan N300 kacal, domin siye sai ka Danna *141*300# akan wayarka, Da zaran kadanna, sai ka duba Datanka zakaga 350Mb, sannan kuma shi wannan tsarin kwana 7 (7 days plan) yakeyi, idan har kabari ya wuce kwana bakwai to zai iya yin expired.
Kamanta Wannan: Yadda ake tura Kira a waya.
> Siya Datan 750Mb akan N500
Domin siyen Datan 750Mb akan N500 sai ka Danna Wannan code din *141*500#, da zaran ka danna zakaga Datan ka har na 750Mb, Sannan kuma Wannan tsarin yana iya kaiwa har na tsawon kwana 14 (14 days) ba tare da yayi expired ba
> Siya Datan 1GB akan N500
Shima wannan zaka iya siyan Datan 1GB akan N500
Domin siye sai ka Danna *141*502#, sannan kuma shi wannan Datan kwana bakwai (7 days) kawai zakayi kana amfani dashi.
> Siya Datan 6GB akan N1500
Domin siyan Datan 6GB akan N1500 sai ka Danna *141*504#, shima wannan Datan kwana bakwai kawai yakeyi, idan kabari ya wuce kwana bakwai zai iya yin expired
Karanta Wannan: Website guda 10 wadanda zaka iya yin karatunka na zamani a ciki
Har yanzu bakuji nakawo maku tsarin Siyan Data wanda zai kaika har tsawon wata ba, nasan masuyin Browsing kullum zasuso suji wannan tsarin, to ku kwantar da hankalinku, GA tsarikan na wata wata kamar haka :
> Siya Datan 1.5GB akan N1000
domin siyan Datan 1.5GB akan N1000 kacal sai ka Danna *141*1000#, Sannan kamar yanda na fada maku cewa sai kayi wata daya (1 month) cif-cif.
> Siya Datan 2GB akan N1200
Domin siyan Datan 2GB akan N1200 sai ka Danna *141*1200#
shima wannan tsarin zai iya kaimaka har wata daya cif-cif (Monthly)
Karanta Wannan: Hanyoyi guda 8 dazaka bi domin koyon Engineering
> Siya Datan 3GB akan N1500
Domin siyan Datan 3GB akan N1500, sai ka Danna Wannan code din *141*1500#, kamar yanda kuka sani shima zai iya kaimaka har na tsawon wata daya, wato kwana talatin kenan (1 Month)
> Siya Datan 4.5GB akan N200
Domin siyan Datan 4.5GB akan N2000 kacal sai ka Danna *141*2000#, kamar yanda kuka sani shima wata 1 ne (30 days)
> Siya Datan 8GB akan N3000
Domin siye kawai kadanna *141*3000#, shima kwanaki Talatin ne (monthly) kawai zai iya kaimaka kana amfani dashi
> Siya Datan 11GB akan N4000.
Domin siyan Datan 11GB akan N4000 sai ka Danna Wannan code din a fuskar wayar ka *141*4000#, sai ka Danna alamar Kira, sannan shima kwanaki talatin ne (30 days)
Wannan shine Tsarin siyan Data a Layin Airtel, sai dai kuma bashikenanne tsarikan siyan Data na layin Airtel ba, akwai wasu tsarika na siyan Data wanda Airtel suka fitar dashi, sai dai kuma shi wannan tsarin bakomai ne zaka iya yi dashi ba, sun fitar da Tsarin ne kawai domin irinsu Face book, Twitter, Instagram, Whatsapp, Wechat, Telegram, da dai sauran makamancinsu, Ba tare da bata lokaci ba gasu zamu kawo maku su.
> Siya Datan 10Mb akan N25 (Whatsapp kawai)
domin siye sai ka Danna *948*4#, kamar yanda na fada maku cewa shi wannan tsarin siyan Datan Whatsapp ne kawai zaka iya amfani dashi, Sannan kuma kwana daya (24 hours) kawai yakeyi.
Karanta Wannan: Yadda zaka Bude Email address (google account)
> Siya Datan 40Mb akan N50
Domin siye sai kadanna *991*4#, shikuma wannan Datan anayin amfani dashine kawai a zaurukan Sada Zumunta kamar irinsu Facebook, Twitter, Wechat, Whatsapp da dai sauran su, Sannan kuma shima kwana daya ne (24 hours) ne kawai yakeyi, idan kabari yawuce kwana to zaiyi expired.
> Siya Datan 80Mb akan N100.
Domin siye sai kadanna *668*3#, Sannan shima wannan Datan yanayin akowani irin Social Platform irinsu Facebook, Whatsapp, Twitter, Wechat, da dai sauran su, sannan kuma shi wannan Datan zai iya kaiwa har tsawon kwana biyar (5 days)
> Siya Datan 600Mb akan N25
Shikuma wannan tsarin zaka iya siyan Datan 600Mb akan N25 kacal, Domin siye kawai kadanna *688*1#, sannan shima wannan anayin amfani dashine kawai a irinsu Facebook, Whatsapp, Wechat, Twitter. Da dai sauran su, sannan Zaka iya kaiwa har tsawon kwana 25 (25 days)
Karanta Wannan: Yadda zakayi Please call me a layin Glo
TSARIN SIYAN DATA A INSTAGRAM A LAYIN AIRTEL
Shima Instagram yana da nashi Tsarin da ake siyan Data a layin Airtel, Ba tare da bata lokaci ba gasu zamu kawo maku :
> Siya Datan 250Mb akan N100.
Domin siyan Datan 250Mb akan N100 sai kadanna *141*105#, zakaga sun baka Datan 250Mb, sai dai kuma kamar yanda na fada maku cewa shi wannan Datan iyakacin Instagram ne, sannan kuma kwana dayane kawai (1 day) kawai yakeyi.
> Siya Datan 1GB akan N200
Domin siye sai ka Danna Wannan code din *141*205#
shima dai kamar yanda nafada maku ne iyakacin Instagram ne yake aiki, zai kaimaka awa Ashirin da hudu (1 day) kanayin amfani dashi.
Wadannan Sune hanyoyin da ake bi wajen siyan Data a layin Airtel. Da fatan dai Kanajin dadin kasancewa da wannan shafin namu na Www.hausaweb.com.ng
Sannan kuma idan da akwai abinda baka fahimta ba sai ka yi mana tambayar ka a comment