Maraba da shiguwa Hausaweb.Com.ng, a yaune zamuyi maku cikakken bayani dangane da duk wasu abubuwa da akeyi a cikin Layin Airtel.
Karanta Wannan: Yadda zaka Bude email address
Ko kunsan Layin Airtel?
Airtel yana daya daga cikin Layin Sadarwa da muke amfani dashi a Nigeria, Asalin sunan Wannan Layi ba Airtel ake kiranshi ba, Sunan da aka fi saninshi shine "Zain" daga bayane kuma Suka canza mashi suna ya koma "Airtel"
Karanta Wannan: Abubuwa 3 dazakayi Kafin kayi apply na Adsense
Shidai wannan Layi na Airtel Sunada saukin Kira Sosai-Sosai da kuma Sauki ta bangaran yin Browsing da dai sauransu.
Yadda zaka Duba Lambar wayar ka na Airtel.
hulda na yau da gobe zai sanya watakila kamance da Lambar wayarka, ko kasan yanda zakayi ka binciko Lambar wayar ka na Airtel bayan ka manta?
Idan har ka manta da Lambar wayar ka na Airtel kuma kanason sani kawai ka danna wannan code din akan wayarka *1#, Da zaran ka danna wannan code din dana bayar zakaga lambarka tafito, kaga daga nan sai kayi copy din Lambar wayar naka, koda kuwa wani abokin Kane yace ka bashi Lambar wayar idan baka haddaceshi akai ba kawai kadanna wannan code din *1# zakaga lambar ta fito.
Karanta Wannan: Sauke Free Sora SEO Template Na Blogger
Yadda zaka Sanya Kati A Layin Airtel.
Yawancin wasu mutane wadanda su Sababbine wajen siyan layin Airtel basu san yanda ake sanya Kati a layin Airtel ba, To idan baka sani ba ga yanda zakayi domin sanya Recharge a layin ka na Airtel, kawai ka danna *126*Lambar katin#
Karanta Wannan: Idan na chanja Template Adsense dina zai samu matsala?
Yadda Zaka duba ragowar kudinka a layin Airtel.
Kamar yanda nake gani wasu har yanzu basu fahimci yanda ake duba ragowar kudi a layin Airtel ba, to idan baka da masaniya akan haka kawai ka danna *123* akan wayarka , da zaran ka danna haka zakaga sun nuna maka ragowar kudinka.
Yadda Zaka ci bashi a layin Airtel.
Yawancin wasu mutane kudi yakan Kare masu, kuma basu da kudin da zasu siya Kati a wannan hali, amma kuma ta dalilin haka suke hakura saboda basu san ta yanda zasuci bashi a layin Airtel ba,
Idan kana da bukatar cin bashi a layin Airtel kawai ka danna *500*yawan kudi#
Misali idan kanaso kaci bashin Naira Dari ne (N100) yanda zakayi shine, ka danna *500*100#