
A wannan shafi mai taimakon al'umma
Game da abubuwan da suka shafi yanan gizo, muke farin cikin gabatar muku da wannan darasi mai muhimmanci mai taken "website guda 11 wadanda ake samun free images a dora su a blog ba tare da matsala ba.
Ka kirkiri blog site kuma ka mishi design yadda ya dace Gashi baka San inda zaka samu hotunan kyauta ba kuma ba kada halin sayen na sayarwa.
Kuma baza ka iya kirkiran hotunan da kan ka ba!
Sannan ba hali kaga wani hoto a social media ko wani gurin kawai ka Dora a blog
kamar yadda ba a son copying rubutun wasu haka hotuna ma ba a bukatan copy sai dai ka zauna ka kirkiri hotunan da zaka rika dorawa a blog din ka
Sai dai kai kuma kirkiran hotunan zai baka matsala, Toh albishirin ka Akwai website masu dumbin yawa wadanda ake samun hotuna na kyauta Wanda zaka je ne kawai kayi downloading idan ka ga dama ne zaka editing sai ka Dora shi a site din ka.
Kuskure ne yin posting ba tare da An sa hoto ba, posting mai hoto yafi Jan Hankalin masu karatu kuma amfi samun likes da comments.
Mayan website 11 wadanda ake samun hotuna kyauta
- pixabay
- Flickr
- FreeImage
- Unsplash
- Ancestryimages
- Pexels
- Freerange
- Gratisography
- Picjumbo
- Morguefile
- Picwizard
Don samun cikakken bayani akan wadannan website da ake samun hotunan kyauta ka dauki sunan daya daga cikin su kaje google ka bincika.
Komai a baiyane yake da zaran ka shiga za kaga gurin searching sai ka rubuta sunan abunda kake son ganin hoton shi.
Bayan hotuna sun baiyana sai ka zabi wanda kake so kayi dowmloading din shi.
Idan kuma na kyauta kake so akwai su birjik sai Wanda ka zaba
Idan kaga wani hoto ko a social media kuma kana da bukatan Dora shi a blog din ka dole Sai ka editing din shi sosai yadda zaka tsira daga copy and paste
Zan iya editing hoto bayan na sauke shi a website na hotunan kyauta?
Eh zaka iya, Editing yana karawa hoto kyau kuma idan kayi editing hoton zai kara kayatar da blog.
Da aina kake samun hotunan da kake dorawa a blog din ka?
Ina son jin inda kake samo su.
Facebook: YI LIKE A SHAFINMU NA FACEBOOK
Whatsapp: ZAKA IYA BIYOMU TA WHATSAPP
Twitter: YI FOLLOWING DINMU A SHAFINMU NA TWITTER
Instagram: YI FOLLOWING DINMU A SHAFINMU NA INSTAGRAM
Call & Message: +2349036117711
Tags:
BLOGGING